15 Disamba 2020 - 18:55
Hanyar Da Zamu Yaki Al'adun Turai A Kasar Niger

ABNA: Kasashen yammacin Duniya, sun shigo Niger. sun kasata zuwa al'umma da al'adu mabanbanta. ta yadda ba zasu iya hadu wa waje daya don su yake su ba. Hanyar yakar al'adun yammaci shine mu karfafa harsunan mu, na iye da kuma addinin mu, da al'adun mu.